Question 1 Report
WASAN KWAIKWAYO ’Yan wasa mata nawa ne a Kukan Kurciya na M. B. Bambale?
Answer Details
'Yammata yan wasa uku ne 1. Binta matar M. Mahmud 2. Salamatu 'yar M. Mahmud 3. Salame Uwargidan M. Sambo