Question 1 Report
Tambayoyi a kan AL’ADU Me furen tumfafiya kan ƙara wa mutum?
Answer Details
Saboda yana kara wa mutum kwarjini a wajen mutane.