Question 1 Report
Tambayoyi a kan AL’ADU A al’adance, wacce hanya ce aka fi amfani da ita wajen magance ciwo?
Answer Details
Jiko: hanya ce wadda ake bi wajen ammfani da mogani