WAKA Waƙar ‘Gadar Zare’ ta Zaɓaɓɓun Waƙoƙin Da Da Na Yanzu na D. Abdulkadir ’yar ƙwar nawa ce?
Answer Details
Abdulkadir na da 'Kwar biyar Shi ne nake sin mu taru mu gane, camfi da kege rashin ilmi ne, Tsafisu bori rashin hankoli ne. Aminci da su ko hakika bata ne, Da wanta da shirme da shorhdiya.