Question 1 Report
WASAN KWAIKWAYO Rabo nawa wasan Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay ya ƙunsa?
Answer Details
Rabo Biyu 1. Labarin Haihumar Umar, Mutuwar, babansa, aure makau da fatima (wato gyatu matar Umar) makicin Kwatau do sarkin Zagi, washe gisan makaw. 2. Rabo na Biyu: Labarin Umar da Abdulkarin da yadda suka fito neman mahaifiyar