RUBUTACCEN ADABI: ZUBE ‘Ya zama musu alaƙaƙai, ko wane juyin suka yi na su halaka shi, shi ke sama, sai ka ce hancin gauta.’ Wane irin salo aka yi amfani da...
RUBUTACCEN ADABI: ZUBE ‘Ya zama musu alaƙaƙai, ko wane juyin suka yi na su halaka shi, shi ke sama, sai ka ce hancin gauta.’ Wane irin salo aka yi amfani da shi a wannan tsakure na Ganɗoki na Walin Katsina A. Bello?