Question 1 Report
HARSHE: NAHAWU Wanne ne keɓaɓɓen bayanin wasalin /a/?
Ɗan ƙurya ne na sama.
Ɗan tsakatsaki ne na ƙasa.
Answer Details
Harshe na tsayawa a tsakiyar bakin dan Adam.