WASAN KWAIKWAYO ‘Wa ya ce ba ni ba! Wa ya yi ni, wa Yai kamata! Wa kuma zai kama bawa fiye da wanda zan kama!’ Wa ya yi wannan kirari a cikin Shaihu Umar na...

Question 1 Report

WASAN KWAIKWAYO
‘Wa ya ce ba ni ba! Wa ya yi ni, wa Yai kamata! Wa kuma zai kama bawa fiye da wanda zan kama!’
Wa ya yi wannan kirari a cikin Shaihu Umar na U. Ladan da D. Lyndersay?