WASAN KWAIKWAYO ‘‘Yanzu tun abin nan Geda, me kike jira ba ki mayar da yarinyar nan ɗakinta ba?’’ Wa ya faɗi wannan magana a wasan ‘Bari Ba Shegiya Ba Ce’ n...

Question 1 Report

WASAN KWAIKWAYO
‘‘Yanzu tun abin nan Geda, me kike jira ba ki mayar da yarinyar nan ɗakinta ba?’’
Wa ya faɗi wannan magana a wasan ‘Bari Ba Shegiya Ba Ce’ na Zaman Duniya Iyawa Ne na Y. Ladan ?