WASAN KWAIKWAYO ‘‘Wane ne ya ce da kai babu bashi tsakaninmu da kai! Ina gidana na bakin kasuwa wanda na gada daga wurin ubanmu ?’’ A ina ake wannan magana ...

Question 1 Report

WASAN KWAIKWAYO
‘‘Wane ne ya ce da kai babu bashi tsakaninmu da kai! Ina gidana na bakin kasuwa wanda na gada daga wurin ubanmu ?’’
A ina ake wannan magana a Jatau Na Kyallu na S. Maƙarfi?